Ny
bokomslag Yanci ga Daurarru (Liberty to the Captives): Takardar Horaswa
Filosofi & religion

Yanci ga Daurarru (Liberty to the Captives): Takardar Horaswa

Mark Durie Benjamin Hegeman

Häftad

279:-

Funktionen begränsas av dina webbläsarinställningar (t.ex. privat läge).

Uppskattad leveranstid 7-12 arbetsdagar

Fri frakt för medlemmar vid köp för minst 249:-

  • 298 sidor
  • 2025

Yanci ga daurarru yana tanadas da kayan aiki na musamman domin samar da warkaswa da kuma yanci. Yana tanadas da mabudai na yadda za a iya yin amfani da ikon giciye wajen karbar madaukakin yanci wanda yayan Allah suke da shi (Romawa 8:21).

An jaraba addu'oi da furucin da ke a cikin wadannan shafuka a nahiyoyi guda shida. An tabbatar da suna da amfani wajen taimaka yantar da mutane, karya kafofin da Shaidan yakan yi amfani da su wadanda suke bi daga tsara zuwa tsara da kuma sakin su domin su kasance masu karfin hali da kuma kwazo wajen shaida ikon ceton da ke samuwa a cikin Almasihu.

  • Författare: Mark Durie, Benjamin Hegeman
  • Format: Häftad
  • ISBN: 9781923067233
  • Språk: Haussa
  • Antal sidor: 298
  • Utgivningsdatum: 2025-02-01
  • Förlag: Deror Books